DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Sunday, April 12, 2026
HomeLabaraiMatashiya da ake zargi da kalaman tunzura jama'a ta nemi afuwa

Matashiya da ake zargi da kalaman tunzura jama’a ta nemi afuwa

 

Aliyu
Gwamnan Sokoto da Hamdiyya

Matashiya yar jihar Sokoto, Hamdiyya Sidi, wadda ‘yan sanda ke tuhumarta da furta wasu kalamai na tunzura jama’a, ta nemi gafarar gwamnan jihar Sokoto, Dr Ahmed Aliyu.

Hamdiyya ta nemi afuwar ne a cikin wani takaitaccen bidiyo da ta saki a dandalin sada zumunta, inda ta ce “Ni ce wadda na yi furuci a kwanaki na yi batanci ga gwamna kan tsaro don haka ina neman afuwa” in ji Hamdiyya

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata