Sunday, April 5, 2026
HomeSiyasaMawaki Davido ya koma jam'iyyar Accord Party, inda kawunsa Gwamnan Osun Adeleke...

Mawaki Davido ya koma jam’iyyar Accord Party, inda kawunsa Gwamnan Osun Adeleke ya koma

Mawaki Davido, ya sanar da shirin sa na shiga jam’iyyar Accord, inda zai bi sawun kawunsa, Gwamna Ademola Adeleke na Osun.

Mawakin ya ce zai kasance a Osogbo a ranar Laraba domin karɓar katin zama mamba na jam’iyyar.

Wannan lamari ya biyo bayan Gwamna Adeleke da ya sanar da barin PDP zuwa jam’iyyar Accord kafin zaɓen gwamna na 2026.

Shirin Davido ya jawo ce-ce-ku-ce a shafukan sada zumunta, inda ake lura da yadda shahararrun mutane ke shiga harkokin siyasa a Nijeriya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata