Sunday, April 5, 2026
HomeWasanniMessi ya fi kowa cin ƙwallaye a wasannin neman gurbin shiga World...

Messi ya fi kowa cin ƙwallaye a wasannin neman gurbin shiga World Cup 2026

Lionel Messi ya kammala wasannin neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta 2026 a matsayin wanda ya fi zura kwallaye.

Leo Messi yana da kwallaye 8, sai mabiyinsa Luis Díaz da ke da kwallaye 7.

Miguelito shine na uku da kwallaye 6.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata