Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiNa sauke nauyin da shugaba Tinubu ya dora min a Ribas -...

Na sauke nauyin da shugaba Tinubu ya dora min a Ribas – Kantoman jihar

Kantoman Ribas Vice Admiral Ibok-Ete Ekwe Ibas mai ritaya ya bayyana cewa ya kammala sauke nauyin da shugaban Najeriya ya dora masa na daidaita dimukuradiyya a jihar.

Gwamnan ya yi wannan bayani ne a gidan gwamnatin jihar da ke Fatakwal, yayin da yake gabatar da rahoton zaben kananan hukumomin jihar da ya gudana.

Kantoman ya ce sauke nauyin da ke kansa ya kammala ne bayan gudanar da zabuka a tsaftace tare da rantsar da shugabannin kananan hukumomin da suka yi nasara, kamar yadda jaridar punch ta ruwaito.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata