Tuesday, April 7, 2026
HomeLabarai'National Grid' ya sake lalacewa, karo na 12 kenan cikin shekarar 2024

‘National Grid’ ya sake lalacewa, karo na 12 kenan cikin shekarar 2024

Rumbun lantarki na Nijeriya ya sake lalacewa a yau Laraba, karo na 12 kenan a cikin shekara ta 2024.
Bincike a shafin yanar gizo na hukumar samar da lantarki ta kasa ya nuna cewa, zuwa karfe 2 na rana rumbun ba ya tattara lantarki, sai dai ya tattara megawat 3,087 zuwa karfe daya na rana.
A cikin wani bayani da kamfanin rarraba lantarki na Jos, ya ce rashin lantarki da ake fama da shi a jihohin da ke karkashin kamfanin ya faru ne sanadiyar lalacear babban rumbun lantarki na kasa.

 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata