Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiNijeriya ita ce kasa ta biyu a duniya da yara milyan 2...

Nijeriya ita ce kasa ta biyu a duniya da yara milyan 2 ke fama da rashin abinci mai gina jiki – UNICEF

Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya ya ce Nijeriya a yanzu ta zama kasar da ta fi kowacce yawan yara masu fama da tamowa a Afirka.

Hukumar ta kasa da kasa ta bayyana hakan a shafinta na yanar gizo ranar Talata, inda ta kara da cewa a halin yanzu duk yara biyu cikin 10 na fama da matsalar rashin abinci mai gina jiki.

Ya ce kimanin yara miliyan biyu a Nijeriya da ke fama da matsanancin rashin abinci mai gina jiki, kuma ita ce ta biyu a yawan yara kanana a duniya masu tamowa a duniya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata