Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiNijeriya ta karbi kadarori da suka fi sama da dala miliyan...

Nijeriya ta karbi kadarori da suka fi sama da dala miliyan hamsin da biyu da aka kwato hannun tsohuwar ministar mai Diezani

Gwamnatin Nijeriya ta ce ta karbi miliyan 52.88 daga kasar Amurka da aka kwato wadanda aka alakanta da tsohuwar ministar mai Diezani Alison-Madueke.
Babban lauya na kasa kuma ministan shar’ia Lateef Fagbemi ne ya bayyana hakan a lokacin da yake sanya hannu kan yarjejeniyar mika kadarorin tsakanin Nijeriya da Amurka a Abuja.
Fagbemi ya ce dala miliyan hamsin daga cikin kudaden za a yi amfani da su a karkashin shirin bankin duniya na samar da lantarki a yankunan karkara, yayinda sauran dala miliyan biya za a sanya su a inganta bangaren shari’a domin ya ki da cin hanci da rashawa.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata