Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiNNPCL ya rage N5 a farashin litar fetur dinsa

NNPCL ya rage N5 a farashin litar fetur dinsa

Kamfanin man fetur na Nijeriya NNPCL ya rage farashin litar fetur karo na biyu a cikin mako guda.

Kamfanin man ya saukar da farashin litar fetur din daga N895 zuwa N890, wanda ke nuna ragin Naira 5 a kowace lita.

Gidajen mai na kamfanin NNPCL da ke kan hanyar Kubwa Expressway, Gwarimpa, Wuse Zone 4 da wasu sassa na birnin Abuja duk sun mayar da sabon farashin.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata