Monday, April 6, 2026
HomeKetarePaparoma Leo na XIV, ya yi addu'ar zaman lafiya a Gabas ta...

Paparoma Leo na XIV, ya yi addu’ar zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya

Paparoma Leo XIV ya yi addu’a a ranar Lahadi cewa ƙarar fashe-fashe da ake samu a Gabas ta Tsakiya za ta dakata, yayin da rikicin da ya biyo bayan hare-haren sama na Amurka da Isra’ila a Iran ke shiga rana ta tara.

Ya nuna damuwarsa kan yaduwar tashin hankali da tsoron cewa wasu ƙasashe, ciki har da Lebanon, na iya fada wa cikin rashin tsaro.

A baya ma, gidan talabijin na Channels ya ambato shugaban darikar Katolikan ta Duniya na kira ga shugabannin kasashen da abun ya shafa su daidaita tsakaninsu ta hanyar sulhu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata