Ana saran kwantiragin zai kasance har zuwa watan Yunin 2031 a matsayin dan wasan Madrid.
Real Madrid za ta biya shi albashinsa na watan Yuni da Yuli a matsayin wani bangare na yarjejeniyar da aka kulla tsakanin su da Liverpool.