Sunday, April 5, 2026
HomeWasanniRuben Dias ya tsawaita kwantiraginsa da Manchester City har zuwa 2029

Ruben Dias ya tsawaita kwantiraginsa da Manchester City har zuwa 2029

Kungiyar Manchester City ta tabbatar da cewa dan wasan baya na Portugal, Ruben Dias, ya sanya hannu kan sabon kwantiragi da zai ci gaba da zama a kungiyar har zuwa shekarar 2029.

Dias, gudane daga jiga-jigan masu tsaron bayan Man City tun daga zuwansa, ya kara wa’adin zamansa har zuwa shekaru hudu masu zuwa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata