Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiSaboda tsananin talauci a Nijeriya wadanda ke ban tallafin abinci yanzu nema...

Saboda tsananin talauci a Nijeriya wadanda ke ban tallafin abinci yanzu nema suke daga gare ni – Peter Obi

Dan takarar shugaban kasa na Labour Party a zaben 2023, ya ce talaucin da ake fama da shi a Nijeriya ya makura, ta yadda wadanda ke ba shi abubuwa a baya yanzu rokonsa suke ya taimaka musu.
Da yake magana a taron kwamitin zartarwa na kasa da kuma taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyarsa a Abuja, Obi ya ce lokaci ya yi na ceton Najeriya.
Ya kara da cewa a bayyane take al’amura na tafiya ba daidai ba kuma Najeriya na rugujewa, mutane suna kara fadawa cikin talauci a kowace rana.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata