Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiSabon hatsarin jirgin ruwa ya yi sanadiyyar nustewar mutane a Sokoto

Sabon hatsarin jirgin ruwa ya yi sanadiyyar nustewar mutane a Sokoto

Rahotanni sun bayyana cewa jirgin ruwan, wanda mafi yawancin fasinjojin sa mata ne, ya yi hatsari ne da misalin ƙarfe 7:30 na yamma ranar Alhamis, yayin da suke kokarin tserewa daga harin ‘yan bindiga.

Rahoton jaridar Daily Trust ya ce jirgin ya kife a gefen wata gada kafin daga bisani ya kife.

A halin yanzu, masu aikin ceto na ci gaba da aikin gano wadanda hatsarin ya rutsa da su da kuma tantance adadin mutanen da suka rasu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata