Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiSabuwar kungiyar ta'addanci mai suna Mahmuda ta tsananta kai hare-hare a Kwara da Neja

Sabuwar kungiyar ta’addanci mai suna Mahmuda ta tsananta kai hare-hare a Kwara da Neja

Sabuwar kungiyar ta’addanci mai suna Mahmuda ta zafafa kai hare-hare ga wasu al’ummomi a jihohin Kwara da Neja.

Wasu da ake zargin ‘yan sabuwar kungiyar ta’adda ta Mahmuda ne, sun kai hari a kananan hukumomin Ilesha Baruba, Kemaanji, Baruten da Kaiama na jihar Kwara a daren Lahadi.

A ranar Juma’a ne aka ruwaito cewa yan ta’addan sun kashe wasu ‘yan banga a jihar, kamar yadda jaridar Dailytrust ta ruwaito.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata