Wednesday, April 8, 2026
HomeLabaraiSakataren gwamnatin tarayya ya nesanta kansa da mai taimaka masa da EFCC...

Sakataren gwamnatin tarayya ya nesanta kansa da mai taimaka masa da EFCC ke zargi kan badakalar Naira bilyan 10

Sakataren gwamnatin tarayya Sanata George Akume, ya nesanta kansa da mai taimaka masa Andrew Torhile Uchi, wanda a yanzu haka hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ke bincikensa.
Daraktan yada labarai na ofishin sakataren gwamnatin Segun Imohiosen, ya bayyana haka a cikin wata sanarwar da ya fitar jiya Lahadi a Abuja.
Hukumar EFCC dai zargin Uchi da cin hanci da rashawa da kuma safarar kudade sama da biliyan 10.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata