Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiSama da yara 11,000 masu kananan shekarunsu aka yi wa rejistar JAMB...

Sama da yara 11,000 masu kananan shekarunsu aka yi wa rejistar JAMB – Shugaban hukumar JAMB Farfesa Oloyode

Shugaban hukumar zana jarabawar gaba da sakandire a Nijeriya Farfesa Ishaq Oloyede ya bayyana cewa sama da yara 11,553 masu kananan shekaru aka yi wa rejistar zana jarabawar JAMB ta shekarar 2025.

Oloyede ya bayyana hakan ne a yayin da yake duba wasu cibiyoyin da ake yi wa dalibai rejista.
A cewar Oloyede, zuwa yanzu dalibai 782,027 ne aka yi wa rejistar zana jarabawar a cikin kwana goma da suka gabata.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata