Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiSanata Remi Tinubu ta jinjinawa juriyar 'yan Nijeriya tare da bayyana kwarin...

Sanata Remi Tinubu ta jinjinawa juriyar ‘yan Nijeriya tare da bayyana kwarin gwiwa kan 2026

Uwargidan shugaban Nijeriya Sanata Remi Tinubu ta jinjinawa juriyar ‘yan kasar tare da bayyana kwarin gwiwa kan 2026.

A cikin saƙon sabuwar shekara da ta aikewa ‘yan Nijeriya ta shafinta na X a ranar Alhamis, Sanata Oluremi Tinubu ta ce zuciyarta cike take da jin dadi yayin da ƙasar ke shiga sabuwar shekara da kyakkyawan fata na samun makoma mai kyau.

Ta ce shekarar da ta wuce ta sake nuna juriya da ƙwazon ‘yan Nijeriya, inda ta bayyana su a matsayin jarumai, masu basira da ƙirƙira, tare da imani na samun gobe mai kyau.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata