Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiSanatocin Kudu maso Gabas sun goyi bayan kudurin dokar harajin Tinubu

Sanatocin Kudu maso Gabas sun goyi bayan kudurin dokar harajin Tinubu

Dandalin Sanatocin yankin Kudu maso Gabascin Nijeriya sun goyi bayan kudurin dokar haraji da ke gaban majalisar kasa.
Jagoran sanatocin Enyinnaya Abaribe ne ya bayyana hakan ga manema labarai bayan wata ganawar sirri da suka yi a Abuja.
Yace za su kara tuntubar al’ummar yankinsu domin jin ra’ayinsu akan wannan dokar kafin amincewar majalisar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata