Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiSarkin Daura ya nada Hamza Sule Sarautar Sadaukin Kasar Hausa

Sarkin Daura ya nada Hamza Sule Sarautar Sadaukin Kasar Hausa

Maimartaba Sarkin Daura Alh Faruk Umar Faruk ya nada Hon. Hamza Sulaiman Faskari Kwamishinan mahallin jihar katsina sarautar Sadaukin Kasar Hausa a fadarsa dake garin Daura.

Da yake Jawabi Jim kadan bayan nadin Sarkin yace ya ba Hamza sulaiman Sautar ne Sakamokon gudummuwar da yake badawa wajan cigaba Al’ummar jihar musamman Marayu da masu bukata da musamman da masu karamin karfi gami ma da tallafama fannin ilmi a jihar.

Sadaukin Kasar Hausa Hamza sulaiman ya godiyawa Sarkin bisa nadin da ya yi masa inda ya sha alwashin cigaba da tallafama Al’ummar jihar fannoni daban-daban.Haka Kuma Kwamishinan ya godiyawa bakin da suka halaccin nadi

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata