Sunday, April 5, 2026
HomeKetareShugaba Mahama na Ghana ya tsige babbar Alkaliyar kasar daga mukaminta

Shugaba Mahama na Ghana ya tsige babbar Alkaliyar kasar daga mukaminta

Shugaban kasar Ghana, John Mahama, ya tsige babbar Alkaliyar kasar Gertrude Torkornoo, daga mukaminta na babbar Alkaliyar kasar.

Wannan mataki ya biyo bayan rahoton wani kwamiti da aka kafa domin bincikar ta a kan ayyukan da take yi, inda rahoton ya bayar da shawarar a sauke ta daga mukamin.

Torkornoo ta zama shugabar alkalan Ghana ta farko a ‘yan shekarun nan da aka tsige daga mukami karkashin tanadin kundin tsarin mulki ƙasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata