Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiShugaba Tinubu ya amince da daukar sabbin jami'ai 130,000 da za su...

Shugaba Tinubu ya amince da daukar sabbin jami’ai 130,000 da za su kare dazukan Nijeriya

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amince da Samar da wani tsari na kare dazukan kasar domin magance yaduwar rashin tsaro a fadin kasar.

Haka kuma, Shugaba Tinubu ya umurci gwamnonin jihohi da su dauki akalla mutane 2000 zuwa 5000 gwrgwadon ikonsu domin tsare dazuka 1,129 da ke akwai a kasar.

Shugaban Kasa ya amince da haka ne a taron majalisar zartaswa da ya gudana a ranar Litinin din da ya gabata.

Horar da Sababbin jami’an zai kasance a karkashin kulawar ofishin mai ba Shugaban Kasa Shawara Kan harkar tsaro da kuma Ma’aikatar muhalli.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata