Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiShugaba Tinubu ya rantsar da gwamnan Rivers na rikon kwarya Vice Admiral...

Shugaba Tinubu ya rantsar da gwamnan Rivers na rikon kwarya Vice Admiral Ibok-Ete Ibas mai ritaya

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Vice Admiral Ibok-Ete Ibas mai ritaya a matsayin gwamnan rikon kwarya na jihar Ribas. 

An yi rantsuwar ne yayin wani kwarya-kwaryar bukin ya gudana da yammacin ranar Laraba a fadar gwamnati da ke Abuja.

Hakan na zuwa ne bayan ganawa da shugaban kasa, da babban lauyan gwamnatin tarayya, Lateef Fagbemi SAN da kuma gwamnan rikon kwaryar suka yi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata