DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiShugaban Amurka Joe Biden zai karrama Messi da jarumin Denzel Washington tare...

Shugaban Amurka Joe Biden zai karrama Messi da jarumin Denzel Washington tare da wasu 17 da lambar girmamawa ta kasar

Shugaba Joe Biden na Amurka zai bayar da lambar girmamawa ta kasar ga wasu sanannun mutane da suka hada da ‘yan wasa, da ‘yan kwallo da ‘yan siyasa da kuma jami’an diflomasiyya.
Daga cikin wadanda tsohon shugaban mai barin gado zai karrama har mawaki kuma ɗan gwagwarmaya Bono, da shahararren dan wasan ƙwallon kwando Earvin Johnson, da zakaran kwallon kafa Lionel Messi, da jaruman Hollywood irin su Denzel Washington da Michael J. Fox, da sauransu.
Sanarwar da fadar White House ta fitar, ta ce wadanda za a karrama jagorori ne na gari da suka bayar da gudummawa wajen ci gaban duniya.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata