Sunday, April 5, 2026
HomeKetareShugaban kasar Uganda mai shekaru 80, zai sake tsayawa takara bayan shafe...

Shugaban kasar Uganda mai shekaru 80, zai sake tsayawa takara bayan shafe shekara 39 kan mulki

Jam’iyyar NRM mai mulki a kasar Uganda ta ce shugaban kasar Yoweri Museveni zai sake neman tsayawa takara a zaben da za a gudanar a farkon shekara mai zuwa.

Ana hasashen cewa shugaban mai shekaru 80 a duniya zai yi kokarin tsawaita mulkinsa na kusan shekaru 40 a kasar da ke gabashin Afirka.

‘Yan adawar kasar na ci gaba da fuskantar musgunawa gabanin babban zaben kasar da za a gudanar a watan Janairu, inda ake tsoratar da su da kuma garkame su.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata