Sunday, April 5, 2026
HomeKetareSojojin Nijar sun rage farashin litar man fetur

Sojojin Nijar sun rage farashin litar man fetur

 

Hukumomin mulkin sojan Nijar sun sanar da rage farashin man fetur da na dizel. Farashin dai a yanzu na man fetur ya dawo dari babu tamma daya (499 CFA) maimakon dari da dala takwas (540 CFA)

Shi kuwa farashin dizel ya dawo dala dari da goma sha uku da tamma uku (618 CFA) maimakon dari da arba’in babu tamma biyu (668CFA) yadda yake a baya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata