Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiSojojin Nijar sun rufe kafar yada labaran Canal 3 mai zaman kanta

Sojojin Nijar sun rufe kafar yada labaran Canal 3 mai zaman kanta

Hukumomin mulkin sojan Nijar sun dakatar da kafar yada labarai mai zaman kanta ta Canal 3 na tsawon wata daya.
Kazalika sojojin sun kwace lasisin wani ma’aikacin kafar na Canal 3, na tsawon watanni uku.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata