Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiSojojin Nijeriya sun fatattaki ’yan ta’adda tare da halaka bakwai da kama...

Sojojin Nijeriya sun fatattaki ’yan ta’adda tare da halaka bakwai da kama mutum 27

Sojojin Nijeriya sun kai farmaki kan ’yan ta’adda da masu aikata laifuka a faɗin Nijeriya, inda suka halaka mutane bakwai, suka kama 27, tare da kwato danyen mai da aka sace a wasu hare-haren da aka kai cikin sa’o’i 48 da suka gabata.

Wannan ci gaban ya biyo bayan umarnin da babban hafsan sojin kasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya bayar na ganin an kawar da duk wata ƙungiyar ta’addanci da masu laifi.

Ya kuma sake karfafa gwiwar dakarun rundunar yayin ziyararsa ta aiki zuwa yankin Arewa maso Gabas.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata