Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Nijeriya (INEC) ta shiga tsakani kan rikicin shugabancin PDP, inda ta gayyaci bangarorin jam’iyyar biyu zuwa hedikwatarta da...
Jam'iyyar PDP mai hamayya a Nijeriya ta bayyana korar ministan birnin Abuja Nyesom Wike da wasu 'ya'yanta daga cikinta.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar na yankin...
Ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce ficewar wasu gwamnonin jam’iyyar adawa ta PDP zuwa jam’iyyar APC ta tabbatar da goyon bayansa ga...
Ministan Abuja, babban birnin tarayyar Nijeriya Nyesom Wike, ya kare salon rayuwarsa da kuma mallakar motar alfarma ta Rolls Royce, yana mai jaddada cewa...