DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiTattalin arzikin Nijeriya zai karu da kashi 5.5 - Cibiyar tattalin arziki...

Tattalin arzikin Nijeriya zai karu da kashi 5.5 – Cibiyar tattalin arziki NESG

Cibiyar tattalin arziki ta Nijeriya ta yi hasashen cewa tattalin arzikin kasar zai iya karuwa da kashi 5.5 a ma’aunin GDP idan aka dore da sauye-sauyen tattalin arzikin da ake yi.
Wannan na kunshe a cikin wani kundin hasashe na shekara ta 2025 da cibiyar ta kaddamar.
Shugaban Cibiyar Dr. Olusegun Omisakin, ya ce sun yi amannar idan aka ci gaba da fito wa da tsare-tsaren tattalin arziki Nijeriya za ta samu ci gaba.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata