Sunday, April 5, 2026
HomeWasanniThiago Alcantara ya koma Barcelona a matsayin mataimakin Hansi Flick

Thiago Alcantara ya koma Barcelona a matsayin mataimakin Hansi Flick

Bayan ya rataye takalman sa a ƙarshen kakar wasa ta bara, tsohon ɗan wasan Barcelona da Liverpool, Thiago, ya koma Barcelona a cikin tawagar masu horarwa.

Rahotanni sun tabbatar da cewa Thiago Alcântara zai kasance cikin mataimakan Hansi Flick, wanda ya fara jagorantar Barcelona a wannan kakar.

An bayyana cewa Flick yana ganin Thiago a matsayin wanda zai ba da gagarumar gudun mawa ga sabuwar tawagar sa, inda zai taimaka wa ‘yan wasan tare da koyon ƙarin dabaru a matakin horarwa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata