Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiTinubu da Kashim Shettima za su sake cin zaɓe tare a 2027...

Tinubu da Kashim Shettima za su sake cin zaɓe tare a 2027 — Gwamna Sule

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana ƙwarin gwiwarsa cewa Shugaba Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima za su sake lashe zaɓen 2027 tare a ƙarƙashin jam’iyyar APC.

Daily Nigerian ta rawaito Gwamna Sule na fadin hakan ne a ranar Asabar yayin wani taro da aka gudanar a Jos da ke jihar Filato, domin murnar sauya sheƙar Gwamnan Plateau, Caleb Mutfwang, zuwa APC.

A cewarsa, shigar Gwamna Mutfwang APC ta kara karfin jam’iyyar a yankin Arewa ta Tsakiya, lamarin da zai ƙara mata ƙarfi a babban zaɓen 2027.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata