Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiTinubu na ganawa da tawagar kungiyar kwallon kafar Nijeriya Super Eagles

Tinubu na ganawa da tawagar kungiyar kwallon kafar Nijeriya Super Eagles

 Tinubu na ganawa da tawagar kungiyar kwallon kafar Nijeriya Super Eagles

Shugaba Tinubu yana ganawa da kungiyar Super Eagles a fadar shugaban kasa dake Abuja.

Kungiyar Super Eagles dai ta sha kashi da ci 2-1 a hannun mai masaukin baki Ivory Coast a wasan karshe na gasar cin kofin nahiyar Afirka na shekarar 2023 a ranar Lahadin data gabata.

Bayan kammala wasan, shugaba Tinubu ya jinjina wa Super Eagles bisa jajircewar da suka nuna a wasan karshen.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata