Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiTinubu na wasar siyasa maimakon yi wa 'yan Nijeriya aiki - Zargin Peter Obi

Tinubu na wasar siyasa maimakon yi wa ‘yan Nijeriya aiki – Zargin Peter Obi

Tsohon ɗan takarar shugabancin Nijeriya na jam’iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya soki gwamnatin Tinubu da cewa ta fi mayar da hankali kan siyasa fiye da yin aikin da zai amfani jama’a.

A jawabinsa na ranar dimokuraɗiyya a Abuja, Obi ya ce Najeriya ba ta cikin sahihiyar dimokuraɗiyya saboda talauci ya ƙaru daga 38.9 zuwa 54, kuma yawancin asibitocin ƙananan lafiya ba sa aiki.

Obi ya bayyana cewa yadda yunwa da matsalolin tattalin arziki ke yawaita, yayin da gwamnati ta ci bashin da ya kai har Naira tiriliyan 188.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata