Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiTinubu shugaban da ke sauraron korafin jama'a ne - Dangote

Tinubu shugaban da ke sauraron korafin jama’a ne – Dangote

Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa manufofin Shugaba Bola Tinubu na ƙarfafa amfani da Naira wajen cinikayyar danyen mai da tsarin “Nigeria First” na farfaɗo da harkokin masu zuba jari da bunkasa masana’antu a ƙasar.

Dangote ya yi wannan bayani ne yayin da Ministan Kasuwanci da Zuba Jari, Jumoke Oduwole, ta kai ziyara kamfaninsa a Ibeju-Lekki, inda ya ce tsarin biyan danyen mai da Naira babban mataki ne da ke da tasiri wajen farfaɗo da masana’antu.

Ya kara da cewa sauyin manufofi ya kara kwarin gwiwar ‘yan kasuwa, tare da farfado da darajar Naira kamar yadda Gidan talabijin na Channels ya ambato.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata