Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiTinubu ya sanya hannu kan dokar saukakaka hanyoyin hako mai a tsandauri

Tinubu ya sanya hannu kan dokar saukakaka hanyoyin hako mai a tsandauri

Shugaba Bola Tinubu ya sanya hannu kan wata doka ta musamman don rage tsadar ayyukan hako mai a bangaren kan tudu wato upstream Kenan.

Takardar daga Ofishin Mashawarcin Shugaban Kasa kan Makamashi ta ce tsadar aiki na da nasaba da jinkirin kamala ayyuka da ka’idojin local content.

Rahoton Jaridar Daily Nijeriya ya ce dokar ta dogara ne da ikon shugaban kasa a kundin tsarin Mulki da dokar harajin kamfanoni.

Mai ba shugaban kasa, Olu shawara ta musamman Verheijen, ta ce dokar za ta ba da rangwamen harajin ga kamfanonin da suka rage kudin aiki, tare da mayar musu kasha 50% na karin ribar da gwamnati ta samu.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata