Tuesday, April 7, 2026
HomeSiyasaTinubu ya rage farashin wankin koda daga ₦50,000 zuwa ₦12,00 a Nijeriya

Tinubu ya rage farashin wankin koda daga ₦50,000 zuwa ₦12,00 a Nijeriya

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya amince da rage kuɗin yin dialysis wato wankin koda daga N50,000 zuwa N12,000 a manyan asibitocin tarayya a faɗin ƙasar.

Mai ba shugaban shawara kan harkokin yada labarai, Daniel Bwala, ya bayyana cewa saukin zai taimaka wa dubban marasa lafiya masu fama da cututtukan koda kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.

Tuni rahotanni suka ce sabon farashin ya fara aiki a manyan asibitocin tarayya da cibiyoyin koyarwa a dukkan shiyyoyin ƙasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata