Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiTinubu ya yaba wa shugaban hukumar zaben Nijeriya INEC bisa gudanar da...

Tinubu ya yaba wa shugaban hukumar zaben Nijeriya INEC bisa gudanar da sahihin zabe a Anambra

Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya yaba wa shugaban hukumar zabe ta kasa INEC, Farfesa Joash Amupitan, bisa gudanar da abin da sahihin zabe a jihar Anambra a ranar Asabar.

A cewar shugaban kasa, hukumar ta nuna ci gaba wajen gudanar da zabe cikin gaskiya da adalci, inda ya bukaci ta ci gaba da inganta ayyukanta don ƙarfafa tsarin dimokuraɗiyya a Nijeriya.

Hukumar INEC ta bayyana Farfesa Charles Soludo na jam’iyyar APGA, a matsayin wanda ya lashe zaben da kuri’u 422,664.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata