DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeLabaraiTsawa ta yi ajalin wani makiyayi da dabbobinsa a Kaduna

Tsawa ta yi ajalin wani makiyayi da dabbobinsa a Kaduna

Wani makiyayi da shanunsa 12 sun bar duniya bayan da tsawa ta far musu a yankin Kudancin Kaduna.
Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da misalin 4:30 na yammacin Lahadi, lokacin a kauyen Matuak Giwa, dake masarautar Moro’a a karamar hukumar Kaura ta Kaduna.
Hakimin garin Matuak Giwa, Simon Ayuba ya shaida wa Dailytrust cewa matashin makiyayin ya laɓe ne a lokacin da ruwa ke sauka tare da shanunsa a lokacin da lamarin ya faru.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata