Monday, April 6, 2026
HomeSiyasaTsoffin shugabannin kasar Bénin za su sake kai ziyara Nijar domin tattauna...

Tsoffin shugabannin kasar Bénin za su sake kai ziyara Nijar domin tattauna batun bude iyakar Bénin da Nijar

 

Tsoffin shugabannin kasar Bénin da suka hada da Nicephore Soglo da Yayi Boni za su sauka a birnin Yamai na jamhuriyar Nijar domin sake ganawa da mahukuntan kasar kan batu bude iyakar kasashen biyu da ke rufe tun bayan juyin mulkin Nijar 

Wannan dai ba shi ne karon farko ba da tsoffin shugabannin na Bénin ke kai gauro da mari a kokarin da suke na bude iyakar kasashen makwabta

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata