Monday, April 6, 2026
HomeWasanniTsohon dan wasan kungiyar Barcelona Sergio Busquets zai yi ritaya daga kwallon...

Tsohon dan wasan kungiyar Barcelona Sergio Busquets zai yi ritaya daga kwallon kafa a watan Oktoba

Jaridar Punch ta ruwaito cewa ana kammala kakar wasa ta bana a gasar MLS ta Amurka, dan wasan zai sanar da rataye takalmansa a hukumance.

Busquets mai shekaru 36, wanda yanzu haka ke taka leda a kungiyar Inter Miami ta Amurka, ya bai wa tsohuwar kungiyarsa ta Barcelona gagarumar gudunmawa a lokacin da yake buga mata wasanni.

Ya buga wasanni da shahararrun ‘yan wasa irin su Lionel Messi, Andres Iniesta da kuma Xavi Hernandez.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata