Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiTsohon shugaban Nijeriya Goodluck ya roki 'yan Nijeriya su bar gudu suna...

Tsohon shugaban Nijeriya Goodluck ya roki ‘yan Nijeriya su bar gudu suna barin kasar saboda wahala

Tsohon shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan ya bukacin ‘yan kasar su yi wa kasar fatan fita daga kalubalen da take ciki ba wai guduwa zuwa wasu kasashen ba.
Jonathan wanda ke jawabi a wajen wani taron kaddamar da wurin sarrafa waken soya na kamfanin CSS Group, da ya gudana a karamar hukumar Karu ta jihar Nassarawa.
Tsohon shugaban yace kasashen da ‘yan Nijeriya ke kokarin zuwa mutane ne suka gina su, saboda haka ya jaddada bukatar su hada hannu domin gina kasarsu.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata