Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiTulin bashi na iya tilasta gwamnatin Nijeriya janye tallafin lantarki - Tsohon...

Tulin bashi na iya tilasta gwamnatin Nijeriya janye tallafin lantarki – Tsohon Shugaban NERC

By Salisu Ado Sulaiman

Tsohon shugaban hukumar kula da wutar lantarki na Najeriya Sam Amadi, yace tulin bashi na iya zama sanadiyyar da gwamnatin tarayya za ta janye tallafin da take zubawa a bangaren.

Amadi ya bayyana haka ne a tattaunawar sa da gidan talabijin na Channels, sai dai ya ce muddin gwamnatin tayi haka ba dabara bace, duba da yadda kasashen da suka ci-gaba ke samar da wutar lantarki a farashi mai rahusa.

Kan matsalar ta wutar lantarki da Najeriya ke fama da ita, tsohon shugaban hukumar ya nuna damuwa da irin rawar da rashin kayan aiki masu inganci da kuma cin hanci da rashawa ke takawa.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata