Monday, April 6, 2026
HomeSiyasaUNIPORT ta ba Wike, da Oluremi Tinubu da wasu fitattun mutane a...

UNIPORT ta ba Wike, da Oluremi Tinubu da wasu fitattun mutane a Nijeriya digirin girmamawa

Jami’ar Port Harcourt (UNIPORT) ta karrama Ministan Abuja, Nyesom Wike, da Uwargidar Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, da wasu da Digirin Girmamawa (Doctor of Science).

gAn bayar da lambar ne a bikin cikar jami’ar shekara 50 da taron yaye dalibai karo na 35, ranar Asabar.

Gidan talabijin na Channels ya ruwaito cewa sauran wadanda suka samu karramawar sun hada da: Tsohon gwamnan jihar
Katsina Aminu Masari, wanda shine Shugaban Hukumar TETFund, da Gwamna Ahmadu Fintiri na Jihar Adamawa da sauransu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata