Monday, April 6, 2026
HomeWasanniVincent Kompany ya tsawaita kwantiraginsa da Bayern Munich

Vincent Kompany ya tsawaita kwantiraginsa da Bayern Munich

Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta amince da tsawaita kwantiragin Vincent Kompany a matsayin mai horas da tawagar ‘yan wasanta.

 

Jaridar Punch ta ruwaito cewa sabuwar yarjejeniyar za ta ba shi damar kasancewa a kungiyar har zuwa shekarar 2029.

 

Kompany ya taimakawa kungiyar lashe gasar kasar Jamus wato Bundesliga tun bayan zuwan sa, inda a kakar wasanni ta bana Bayern ke saman teburi bayan samun nasara a dukkanin wasannin da ta fafata.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata