Monday, April 6, 2026
HomeWasanniVirgil van Dijk ya sabunta kwantiragin shekaru biyu da Liverpool

Virgil van Dijk ya sabunta kwantiragin shekaru biyu da Liverpool

Kyaftin din Liverpool Virgil van Dijk ya rattaba hannu kan sabon kwantiragi na tsawon shekaru biyu wanda a yanzu ya kawo karshen tambayoyi game da makomarsa bayan shafe watanni ana rade-radin cewa ko bazai ci gaba da zama a Liverpool ba.

Dan wasan dan kasar Holland mai shekaru 33, tsohon kwantiragin na sa zai kare a karshen kakar wasa ta 2025.

Van Dijk, wanda aka nada shi matsayin kyaftin din Liverpool lokacin da Jordan Henderson ya koma Saudiyya a shekarar 2023, ya buga wa Liverpool kusan wasanni 300.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata