Wednesday, April 8, 2026
HomeWasanniWajibi ne Najeriya ta cika mafarkin karbar bakuncin gasar Commonwealth 2030 -...

Wajibi ne Najeriya ta cika mafarkin karbar bakuncin gasar Commonwealth 2030 – Shugaba Tinubu

Shugaba Bola Tinubu ya bayyana kudurin Najeriya na karbar bakuncin gasar wasannin Commonwealth na shekarar 2030 a matsayin wani mafarki da ya zama wajibi Najeriya ta cika.

Da yake bayyana hakan a shafinsa na X, shugaban ya ce har zuwa yanzu babu wata kasa a nahiyar Afirka da ta taba karbar bakuncin gasar.

A cewar sa, samun nasara a kudurin, zai isar da sakon cewa Najeriya na da matukar muhimmanci ga ci-gaban kasashe rainon Ingila, kamar yadda Channels TV ya wallafa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata