Wednesday, April 8, 2026
HomeLabaraiWani tsohon Sanata a Nijeriya ya zama Dagacin kauye

Wani tsohon Sanata a Nijeriya ya zama Dagacin kauye

Sanata Nelson Effiong ya zama Dagacin kauyen Eyo Usotai a karamar hukumar Oron ta jihar Akwa Ibom. Ya dai yi Sanata daga 2015-2019. Kafin nan sai da ya yi kakakin majalisar dokokin jihar.

Barayin daji sun taba sace Sanatan a shekarar 2021, sai da ya kwashe kwanaki 50 kafin su sako shi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata