Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiWHO ta bukaci Nijeriya ta kara adadin kasafin kudin kiwon lafiya zuwa...

WHO ta bukaci Nijeriya ta kara adadin kasafin kudin kiwon lafiya zuwa kaso 20

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta bukaci gwamnatin tarayyar Nijeriya ta kara adadin kasafin kudin da take warewa bangaren lafiya da kaso 20.

Babban daraktan WHO a Najeriya Farfesa Mohammed Janabi ne yayi wannan kira a birnin Abuja, yayin taron tattaunawa kan harkokin kudade a fannin lafiya a Najeriya.

A cewar Janabi, samar da wadatattun kudade a bangaren lafiya zai tabbatar da dorewar ci gaban ‘yan kasa a fannin.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata