Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya bayyana cewa mafi yawan garkuwa da mutane da kashe-kashe da ake yi a jihar Anambra da sauran jihohin Kudu maso Gabas ‘yan Ibo ne ke aikata su, ba Fulani makiyaya ba kamar yadda ake yawan zargi.
Soludo ya bayyana hakan ne a wajen wani taron tattaunawa da ‘yan asalin Anambra da ke zaune a ƙasashen waje, wanda aka gudanar a jihar Maryland, da ke Amurka.
Ya ce kashi 99.99 cikin 100 na masu garkuwa da mutane da sauran masu laifi da aka kama tun lokacin da ya hau kujerar gwamna shekaru uku da suka wuce, duk ‘yan Ibo ne.
A cikin wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta, an ji Soludo na cewa ba Fulani makiyaya ba ne ke addabar Kudu maso Gabas, sai dai ‘yan asalin yankin da suka fake a dazuka suna aikata laifuka domin samun kudi.
‘Yan Ibo ne ke da alhakin tashin hankali a Kudu Maso Gabas, ba Fulani makiyaya ba – Gwamna Soludo
Recent Comments
on Gwamnatin Tinubu za ta fara ba da rancen maras kuɗin ruwa ga manoma da masu ƙananan sana’o’i – GEEP
on Gwamnatin Nijeriya ta kaddamar da shirin horas da matasa miliyan 20 daga yanzu zuwa shekarar 2030
on Gwamnatin Nijeriya ta kaddamar da shirin horas da matasa miliyan 20 daga yanzu zuwa shekarar 2030
on Jaridar Daily Trust ta gano dalilai uku da suka sa Ganduje ya ajiye mukamin shugabancin APC na kasa
on Peter Obi ya sake jaddada bukatar kafa tsarin wa’adin shekara 5 kacal ga shugaban ƙasa a Najeriya
on Cire tsoffin ‘yan sanda daga daga tsarin Contributory Pension Scheme ya fi karfina – IGP Egbetokun
on Gwamnatin Nijeriya ta ɗage buɗe shafin neman aiki na Immigration, Civil Defence da sauran hukumomi
on APCn jihar Kebbi ta yafe wa hadimin gwamna da aka dakatar saboda ya zo da maciji a fadar gwamnati
on An yanke wa ɗan Najeriya hukuncin ɗaurin shekaru 11 a Amurka kan damfara da ta kai dala miliyan 1.3
on APCn jihar Kebbi ta yafe wa hadimin gwamna da aka dakatar saboda ya zo da maciji a fadar gwamnati
on An karkatar da Naira Bilyan 71.2 daga cikin Bilyan 100 na bashin dalibai a Nijeriya – Hukumar ICPC
on Gwamna Abba Gida Gida ya zabi tsohon shugaban ma’aikatansa da wasu mutum 5 a matsayin kwamishinoni
on Nijeriya za ta zama jagorar kasuwar halal ta duniya mai jarin Dala bilyan Dubu 7 – Kashim Shettima
