Tuesday, April 7, 2026
HomeLabarai'Yan Nijeriya 7,000 ke cikin mawuyacin hali a Libiya - NidCCOM

‘Yan Nijeriya 7,000 ke cikin mawuyacin hali a Libiya – NidCCOM

Hukumar kula da ‘yan Nijeriya mazauna kasashen waje NiDCOM ta bayyana cewa sama da ‘yan Nijeriya 7,000 ne ke cikin mawuyacin hali a kasar Libiya.

Shugabar hukumar, Abike Dabiri-Erewa, ce ta bayyana hakan a daren Talata yayin kaddamar da wani shiri na IOM (International Organisation for Migration) na Nijeriya 2025–2027 da aka gudanar a Abuja.

Ta ce duk da wayar da kan da ake yi, har yanzu dubban matasa na yin tafiya ta cikin sahara cikin hadari domin samun mafita a kasashen waje.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata